Harshen Hausa | Hausa
- Menene zan tambaya in tabbatar cewa na sami cikaken gwajin cuttutuka?
- Shin shan maganin cutar sida yana da hatsari ga wandanda suka canja jinsinsu?
- Sau nawa mutanen da ke dauke da cutar sida na gwaji?
- Me ake nufi da rashin tabbaci na kamuwa da cutar sida?
- Zan iya samun cutar SIDA daga tsotsan mazakunta?
- Menene ya sanya ni cikin hadarin kamuwa da cutar sida?
- Menene cutar sida?
- Shin likita na yana bukatar sani game da jima'i ko jinsi na?
- Sau nawa zan iya samun gwajin cutar tsida ko kanjamau?
- A ina zan iya samun gwajin sida ko kanjamau?
- Me ake nufi da rashin tabbaci na kamuwar cutar sida?