Mutanen da ke dauke da cutar sida kan fara gwaji da zara sun fara shan magani daga wurin mai kiwon lafiya, sannan sai ya tsara masu gwaje-gwaje na gaba.
Da zarar mutum ba shi da tabbas na tsawon watanni shida, an bada shawara cewa ya je gwajin kowane watanni shida.
Domin Karin bayani, a duba HIV.gov (wurin dubawa da turanci)