Cutar sida cuta ce wanda ke kanjame jiki . indan ya ci gaba, zai iya haifar da cutar kanjamau.
Abin farin ciki shine akwai magunguna domin cutar. Idan mai dauke da cutar sida na shan magunguna yadda yakamata, zai iya rayuwan kamar wadda bashi da cutar.
Domin Karin bayyani game da kanjamau, a kalla wanan bidiyo. (Wurin dubawa da turanci)