Ilimin kimiya ya tabbatar da cewa mutumin da ke dauke da cutar sida amma ba’a tabbatar ba, ba ya iya sanyawa wani cutar.
Wannan wani ci gaba ne a cikin tarihin cutar sida. Yana nufin cewa mutanen da ke dauke da cutar sida ba za su sanya ma abokan hulda ba. Yakamata su sha magungunan su domin su kasance da lafiya. A duba www.uequalsu.org (Wurin dubawa da turanci).