Rashin tabbacin na yiwuwa idan mutumin da ke daukan cutar sida na shan magani a kai a kai, har ya kai lokacin da ba’a ganin shi a jiki in an je gwaji.
Ilimin kimiyya ya tabbatar da cewa mutumin da ke dauke da cutar sida amma ba’a tabbatar ba yakan iya sannyawa wani cutar.
Mutumin da ba’a tabbatar ba zai iya dadewa idan yana daukan maganin kamar yadda aka tsara.
Rashin tabbaci ba yanna nufi mutum ya warke daga cutar sida ba, amma yana yin rigakafi.
Mutanin da ke da rashin tabbaci na iya amfani da kwororon roba in za su yi jima’i.
Domin Karin bayyani a duba TheBody ko www.UequalsU.org (wurin dubawa da Turanci).