Sumbata da majawuya ba ya kawo hadarin kamuwa da cutar amma tsotsan mazakunta domin biyan bukata da kuma amfani da kwororon roba yana sanya hadarin kamuwa da cutar sida.
Wannan ya shafi cutar sida ne kawai banda sauran cuttutuka kamar ciwon sanyi, tunjere da ciwon hanta.