Amsar wannan tambayar ya dangane da irin jima'i da ka ke yi. Likita yakanyi kwajin cutar sida, tunjere da kuma ciwon sanyi. Amma idan kana tsotsan mazakunta, za ya san irin gwajin da za ka yi.
Idan mutum yana dauke da cutar ciwon sida, yakamata ya yi gwajin ciwon hanta.
Domin Karin bayyani game da kanjamau, a kalla wanan bidiyo. (Wurin dubawa da turanci)